Da Yiyuwar Qungiyar Barcelona Tayi Nasarar Daukar Benjamin Pavard Matashin Yaro Dan Kasar France

Da Yiyuwar Qungiyar Barcelona Ta Dauki Benjamin Pavard a Karshen Kakar Wasanni

Shuwagabannin Qungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Sun Fara Tattaunawa Da Wakilin Mai Tsaron Bayan Qungiyar Kwallon Kafa Ta Stuttgart's Wato Benjamin Pavard, Domin Daukar Dan Wasan a Karshen Kakar Wasanni Ta Bana.

Dan Wasa Mai Shekaru 22 Dan Asalin Kasar France Mai Buga Gefen Dama, Ya Nuna Kwarewa Da Hazaka a Gasar Cin Kofin Duniya Da Aka Buga a Kasar Russia Inda Har Takai Ga Sunkundu Me Kofin a Shekarar Da Ta Gabata.

Qungiyoyi Da Dama Ne Keson Daukar Dan Wasan, Irinsu Napoli, Real Madrid, Bayern Munich, Barcelona Da Dai Sauransu.

0 comments:

Post a Comment