Barcelona Zasu Yiwa Sabbin Yan Wasan Su Guda 3 Register Domin CHAMPIONS LEAGUE

BREAKING NEWS
OFFICIALLY

Barçelona Na Shirin Yiwa Sabbin Wasanta Registration Domin Samun Buga Champions League

1. PRINCE BOATENG

Wanda Kungiyar Ta Barçelona Ta Siyo Daga Kungiyar Sassaulo Domin Maye Mata Gurbin Tsohon Dan Wasanta Munir Elhaddadi Da Ya Koma Kungiyar Sevilla Da Taka Sakamakon Rashin Damar Buga Wasanni Da Baya Samu

2. JOSE MURILLO

Dan Wasan Da Aka Kaw Domin Matsalar Da Umtiti Yake Fama Da Ita a Kafarsa Domin Ya Maye Gurbin Umtiti Da Kuma Vermaleen Wadanda Ke Fama Da Rauni.

3. MOUSA WAGUE

Dan Wasa Ne Da Aka Dauko Daga Karamar Kungiyar Ta Barcelona Wato Barcelona (B), Amma Salon Dan Wasan Yanada Matukar Burgewa Ta Dalilin Hakane Shima Akayi Promoting Dinshi Zuwa Babbar Kungiyar Domin Zaaje Dashi a Ckin Squad Na Wadanda Zasu Buga Gasar Champions League

0 comments:

Post a Comment