Yanda Aka Rufe January Transfers Na Kwallon Kafa

WÃSÁÑ HAMAYYA RÊÅL MÃDRÏD ZATA KÃRA DA BÃRCELŌÑÃ A WÅSÅN DAF DA NA KÃRSHË SÀMÌ FÏÑAL*
★★★Manyan kungiyoyin kwallon kafar Spain Real Madrid da Barcelona za su kara da a wasannin gab da na karshe na gasar Copa del Rey.
★★★Wasan wanda zai gudana cikin watan nan Barcelonar ce za ta fara zuwa gidan Madrid kafin daga bisani Madrid ta je mata don neman wasan karshe na lashe gasar.
★★★A jadawalin da hukumar kwallon kafar Spain ta fitar yau, ya nuna cewa manyan kungiyoyin biyu za su kara da juna a makon mai zuwa kafin wasan da Madrid za ta karbi bakoncin Barca a ranar 2 ga watan Maris karkashin gasar Laliga.
★★★Da ma dai kungiyoyi 4 ne suka rage a gasar ta Copa del Rey da suka kunshi ita Real Madrid, Barcelona, Real Betis da kuma Valencia.
★★★Jadawalin ya nuna cewa wasan farko tsakanin kungiyoyin biyu Barca ce za ta karbi bakoncinsa a Camp Nou cikin mako mai kamawa sai kuma na biyu da Madrid za ta karbi bakonci a Santiago Bernabeu, yayinda a bangare guda kuma za a yi wasan Real Betis da Valencia duk dai a wasan gaba da na karshen.
★★★Wasannin takwas tsakanin kungiyoyi 4 a cikinsa ne za a fitar dakungiyoyi biyu yayinda biyun kuma za su tsallaka wasan karshe, wanda kuma akr ganin wasanni tsakanin Barca da Real zai fi jan hankalin miliyoyin ‘yan kallo a sassan duniya.
★★★Barca dai na kokarin ganin ta lashe gasar ne karo na 5 a jere, yayinda Real Madrid wannan ne karon farko cikin fiye da shekaru 4 da ta shiga jerin kungiyoyi 4 da za su kara wannan wasa, tun bayan lashe gasar a 2014.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
ZÃ Ã BÜGÃ WÃSÁNÑIN 2 NA EL-CLASCO CÏKÏÑ KWANAKI 4 A FILIN SÃÑTIAGO BERNABEU*
★★★An fitar da jadawalin wasan kusa da karshen gasar kofin Copa del Rey, inda kungiyar kwallon kafa ta Barcalona za ta fafata da Real Madrid, yayin da Valencia da Real Betis zasu kece raini a tsakanin su.
★★★Babu yiyuwar za a buga El-classico a wasan karshen gasar kofin kamar yadda jama’a suke ta harsashe saidai zasu fafata wajen neman wanda zai buga wasan karshen a tsakanin su.
★★★Za’a buga wasan farko a gidan Barcalona ranar 6 ga watan Fabrairu a filin Camp Nou da karfe 9:30 na dare. Daga bisani za’a buga El Classico guda biyu a cikin kwana hudu a gidan Real Madrid a filin Estadio Santiago Bernabeu. Za’a buga wasa na biyu na kofin Copa del Rey ranar 27 ga watan Fabrairu, sa’anan kwana hudu tsakani a koma domin buga wasan La liga.
★★★Rabon Madrid da Barcalona su hudu a wannan kofin tun shekarar 2014 inda Real Madrid tayi nasara da ci 2-1. Wannan shine karo na takwas da kungiyoyin biyu suka hadu a wasan kusa da karshe a wannan kofin.
★★★Real Betis da Valancia ne sauran kungiyoyin da zasu fafata a wasan kusa da karshen, yayin da Real Betis take da kwarin gwiwar zuwa san karshen domin a filin wasan ta a buga wasan karshen.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
KOCIYAN QUNGIYAR QWALLON KAFA TA REÃL MÃDRÏD SANTIAGO SOLARI YA YABA DA KOKARI BENZEMA*
★★★Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Santiago Solari, ya bayyana cewa kungiyar tasa bata bukatar wani dan wasan na gaba inda Benzema zai ci gaba da buga irin wasan da yake bugawa a kwana kwanan nan.
★★★Karim Benzema ya taka rawar gani a wasan ranar Alhamis da Real Madrid ta lallasa kungiyar Girona da kwallye 3-1 a gasar cin kofin Copa del Rey na kasar Sipniya wanda hakan yasa kungiyar ta samu zuwa zagaye na gaba.
★★★Dan wasan gaban na Real Madrid ne ya jefa kwallaye biyu yayin fafatawar ta su da Girona, yayin da Marcos Llorente ya jefa kwallo ta uku aka tashi daga wasa 3-1 sai dai tun frako Real Madrid tasamu nasara akan Gironan daci 4-2 a wasan farko da suka buga a Santiago.
★★★A halin da ake ciki Benzema ya ci wa Real Madrid kwallaye 5 kenan a cikin wasanni uku da ya buga kuma nasarar ta baiwa Real Madrid damar kaiwa zagayen kusa da karshe na gasar ta Copa del Rey, bayan lallasa Girona da jimillar kwallaye 7-3 a wasannin biyu da suka fafata a zagayen kwata final na gasar.
★★★A halin yanzu za a fafata wasannin kusa dana karshen gasar ta Copa del Rey, tsakanin kungiyoyin Real Madrid, Barcelona, Real Betis da kuma Valencia wadanda sune suka rage a gasar .
★★★Barcelona dai na neman lashe kofin gasar karo na biyar a jere, sai dai masu sharhi na ganin babbar abokiyar hamayyarta Real Madrid, ka iya zama kalubale ga aniyarta a bana, la’akari da farfadowar karsashin kungiyar a karkashin jagorancin Santiago Solari.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
DÃÑ WÃSÃN BÃRCELŌÑÃ KOMAI ZÅĪ IYA FARUWA IÑJÏ COUTINHO*
★★★Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Philliph Coutinho, ya bayyana cewa komai zai iya faruwa anan gaba bayan da aka tambayeshi ko zai iya komawa Manchester United a karshen kaka.
★★★Rahotanni dai a kwanakin baya sun bayyana yadda dan wasan yake kokarin barin kungiyar ta Barcelona zuwa wata kungiyar daban duk da cewa shekara daya kenan da kungiyar ta kashe fam miliyan 124 inda ta siyoshi daga Liverpool.
★★★Tun bayan da rahoton ya bulla aka fara danganta kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da neman dan wasan wanda tsohon dan wasan abokiyar hamayyarta ne wato Liverpool kuma kungiyar zatayi iya yinta wajen ganin ta siyi dan wasan.
★★★An tambayi dan wasa Coutinho cewa ko zai iya barin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona a halin yanzu da kungiyar bata yawan amfani dashi sai dan wasan ya bayyana cewa komai zai iya faruwa a kwallon kafa.
★★★Dan wasan ya bayyana hakane bayan an tashi daga wasan da Barcelona ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Sevilla daci 6-1 a gasar cin kofin Copa Del Rey da suka fafata a ranar Larabar data gabata.
★★★Kawo yanzu dai dan wasa Coutinho ya zura kwallaye takwas cikin wasanni 30 daya bugawa kungiyar Barcelona a wannan kakar ciki kuma akwai wasanni 12 da aka fara bugawa dashi a gasar laliga.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
IÑÃ FÃTÅN LASHE KOFIN FIRIMIYA A -ARSENAL – SUAREZ*
★★★Sabon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Denis Suares, ya bayyana cewa ya koma kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ne domin taimakawa kungiyar ta lashe kofin firimiyar Ingila.
★★★Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta karbi aron dan wasan tsakiyar Barcelona Dennis Suarez a kan yarjejeniyar aro zuwa karshen kakar wasa da sharadin zata siya idan yayin abin kirki a kungiyar.
★★★Yarjejeniyar ta zo ne a jajiberin rufe kasuwar saye da musayar ‘yan wasa ta nahiyar Turai ta jiya bayan da kungiyoyin biyu suka shafe kwanaki suna tattaunawa akan yarjejeniyar kafin a cimma matsaya.
★★★Dan wasan dan asalin kasar Sipaniya, Suarez ya buga wa Barcelona wasanni 71 tun bayan komawarsa kungiyar a shekarar daga Billa Real 2013, kuma wasanni takwas kawai ya buga mata a kakar bana.
★★★Har ila yau dan wasan ya buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Sebilla karkashin kocin Arsenal Unai Emry wanda shine dalilinsa na sake neman dan wasan domin su sake haduwa a Arsenal su sake haduwa.
★★★Har yanzu Arsenal na muradin siyan dan wasan tsakiya kuma ‘yan wasan Inter Milan Iban Perisic da Yannick Carrasco mai buga wasa a kasar China na cikin wadanda take zawarci amma sai a sabuwar kakar wasa.
★★★Duk da cewa Arsenal na fama da ‘yan wasa masu rauni musamman ‘yan wasanta na baya, amma kungiyar bata nemi dan wasan baya ba wanda take tunani zai rage mata aiki duba da yanayin yadda ake zura mata kwallaye a raga.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
RÊÅL MÃDRÏD ZÃ TA KASHE FAM MILIYAN 100 Ã KAN RASHFORD*
★★★Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tayi niyyar kashe kudi fam miliyan 100 akan dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Marcus Rashford, wanda tauraruwarsa take haskawa a halin yanzu.
★★★Rashford, wanda zai cika shekara 21 a watan Oktaban wannan shekarar ya fara buga kwallon a kungiyar ne a lokacin tsohon kociyan kungiyar Luis Ban Gaal inda kawo yanzu ya zura kwallaye 41 cikin wasanni 152 daya bugawa kungiyar.
★★★Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dai tana neman matashin dan wasa wanda zai maye mata gurbin Cristiano Ronaldo wanda yabar kungiyar a kakar wasan data gabata zuwa kungiyar Juventus ta kasar Italiya.
★★★Real Madrid dai ta nemi dan wasa Edin Hazard na kungiyar Chelsea sai dai har yanzu kungiyar da dan wasan yake tana mata wasa da hankali duk da cewa shi da kansa dan wasa Hazard ya bayyana aniyarsa ta buga wasa a Real Madrid.
★★★Saura watanni 18 kwantaragin dan wasa Rashford ya kare a Manchester United sai dai kungiyar tanada yakinin cewa dan wasan zai sake sabon kwantaragi wanda zai zaunar dashi a kungiyar zama mai tsawo.
★★★Tuni dai rahotanni suka bayyana cewa Real Madrid ta ware fam miliyan 100 domin fara Magana da Manchester United akan dan wasan wanda zai dinga daukar albashin fan dubu dari biyu da hamsin duk sati.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
KOCIYAN QUNGIYAR QWALLON KAFA TA RŌMA YA MUSÀNTÃ SHIRIÑ AJIYE ÃIKÏ*
★★★Mai horar da kungiyar AS Roma, Eusebio Di Francesco, ya ce ko kadan baya tunanin ajiye aikinsa, sakamakon lallasa su da Fiorenntina ta yi da kwallaye 7-1, a zagayen kwata final na gasar cin kofin Italiya a ranar Laraba.
★★★Yayin zantawa da manema labarai bayan wasan, Di Francesco ya ce tabbas kungiyar tasa ta gaza, to sai dai abinda kawai zai iya shi ne neman afuwar magoya baya da hukumar gudanarwa kungiyar ta AS Roma.
★★★Kayen da Roma ta sha a hannun Fiorentina, ya zo ne kwanaki uku, bayan da ta rasa damar komawa matakin kungiyoyi hudun farko a gasar Seria A, yayin fafatawar ta da kungiyar Atalanta.
★★★Duk da cewa AS Roma ce da fari ta soma jefa kwallaye uku a ragar Atlanta, daga bisani ta yi sakaci Atlanta ta rama kwallayen kuma aka kammala wasan na Seria A 3-3.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
DÃÑ WÃSÃN QÜÑGIYÅR QWÃLLÕÑ KAFA TA MANCHESTER UNITED MARTIAL*
★★★Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Anthony Martial ya bayanna burinsa na kafa irin tarihin Cantona a kungiyra bayan ya tsawaita yarjejeniyar zamansa a kungiya
★★★Dan wasan zai ci gaba da zama har zuwa watan Yuni na shekarar 2024 tare da zabin kara tsawaita yarjejeniyar na tsawon shekara guda idan har kungiyar da dan wasan sun amince da hakan.
★★★Martial ya buga wasanni 162 ya kuma zura kwallaye 46 a raga tun sa’adda ya fara yi wa Manchester United wasa a shekara ta 2015 da kungiyar ta siyo shi a lokacin mai koyarwa Luis Ban Gaal.
★★★“Muna farin ciki Anthony ya tsawaita zamansa domin kuwa Manchester United ce kungiya mafi dacewa da shi a matsayinsa na babban dan wasa mai zura kwallo a raga”, in ji kocin United Ole Gunnar Solskjae.
★★★“Ina fatan kara cin kwallaye da kofuna saboda abin da ya sa na zo nan ke nan kuma na lashe kofuna abaya sannan kuma ina harinsu anan gaba idan har muka cigaba da samun nasara.” In ji Martial
★★★Ya ci gaba da cewa “Da irin ‘yan wasan da muke da su yanzu da nan gaba, ina ganin za mu cimma nasarori, kuma wannan kungiya a shirye take data taimakawa ‘yan wasa domin lashe kofuna tunda daman ta saba”
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
TSOHON DAN WASAN RÊÅL MÃDRÏD DÅ MANCHESTER UNITED ANGEL DI MARIA YACE QÜÑGIYÅR SA ZATA IYA DOKE UNITED*
★★★Dan Wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta PSG, Angel Di Maria ya bayyana cewa kungiyarsa za ta iya doke Manchester United duk da cewa babu shahararren dan wasan kungiyar Neymar wanda yaji ciwo
Dan wasan gaba na PSG kuma mafi tsada a duniyar kwallo a halin yanzu,
★★★Neymar, ya koma Faransa a ranar Alhamis, bayan da likitoci a Sipaniya suka kammala gudanar gwaji kan raunin da ya samu a kafarsa ta dama.
★★★Sai dai abin da ya dauki hankalin mutane shi ne yadda Neymar ke amfani da sanduna wajen dogarawa yayin tafiya, abinda ke nuni da cewa lallai raunin da ya samu babba ne kuma yana bukatar lokaci.
★★★“Akwai manyan ‘yan wasa a wannan kungiya wadanda zasu iya buga abinda Neymar zai buga saboda haka zamu buga wasan kamar babu Neymar kuma zamu dage domin ganin mun bawa marada kunya” in ji Di Maria
★★★A makon da ya gabata dan wasan ya samu rauni a kafarsa ta dama, yayin fafatawar PSG da Starsbourg a gasar cin kofin Faransa wato ‘Coupe de France’, hakan yasa Neymar ba zai samu damar buga wasannin biyu na PSG za ta fafata da Manchester United ba a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai.
★★★Likitocin da suka duba lafiyar kafar ta Neymar, sun ce dan wasan baya bukatar tiyata, sai dai tilas ya shafe makwanni 10 ba tare da sake buga kwallo ba, la’akari da cewa ya samu raunin ne a kafar da ya taba samun karaya cikin watan Fabarairu na shekarar bara, wanda ya tilasta masa jiyyar fiye da watanni 3.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
BÃRCELŌÑà TA DAUKI ARON ASISAT OSHOlà Ta ÑIJERIYA*
★★★Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta tabbatar da daukar aron ‘yar wasan tawagar ‘yan mata ta Najeriya, Asisat Oshola daga kungiyar kwallon kafa ta Dalian Kuanjian ta kasar China zuwa karshen kaka.
★★★Asisat Oshola, wadda take buga wasa a kasar China ta kammala komawa Barcelona ne bayan an kammala gwada lafiyarta a kungiyar ta Barcelona sannan kuma suka kulla yarjejeniyar albashin da za ta dinga dauka.
★★★Oshola, mai shekara 24 a duniya ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasa mace ta matan Africa sau uku a jere kuma a wanann shekarar ma itace ta lashe zata taimakawa kungiyar mata ta Barcelona mai suna Lluis Cortel wadda take mataki na biyu akan teburin laliga ta mata.
★★★“Kowa yasa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona babbar kungiya ce a duniya wadda take da babban tarihi da yawan lashe kofuna tare da manyan ‘yan wasa saboda haka naji dadin wannan dama dana samu” in ji Oshola
★★★Ta ci gaba da cewa “Ina farin ciki da sake haduwa da Bicky Losada (‘yar wasan kwallo ta mata ta Barcelona) da Fabiana (itama ‘yar wasan kwallo ta mata ta Barcelona) wadda ta taimakamin wajen yanke hukuncin zuwa Barcelona
★★★Tuni Asisat Oshola ta fara daukar horo a kungiyar kwallon kafa ta Barcelona kuma kungiyar ta bata riga mai lamba 20 wadda zata goya a bayan ta yayinda Barcelona ta mata zata kece raini da kungiyar Albecete ta mata a gobe Lahadi.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
MEMPHI DEPAY NA SHA"AWAR KOMAWA CITY KŌ CHELSEA,*
★★★Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Memphis Depay, kuma tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSB ta kasar Holland, Memphis Depay, ya bayyana cewa watarana yana da burin buga wasa a Manchester City ko Chelsea.
★★★Depay, wanda tsohon kociyan Mancheste United, Luis Ban Gaal, dan kasar Holland ya siyowa kungiyar a kakar wasa ta 2014 ya bayyana cewa kungiyoyin suna burgeshi kuma zaman da yayi a Ingila ya tabbatar masa da hakan.
★★★Sai dai dan wasan ya bayyana cewa har yanzu shi matashin dan wasa ne mai jinni a jiki kuma buga wasa a irin wadannan kungiyoyi yana bukatar dan wasa ya dage sosai sannan ya buga wasa yadda yakamata.
★★★“Na buga wasa a babbar kungiya a baya wato Manchester United kuma nasan irin wahalar da ake sha idan ana buga wasa a babbar kungiya saboda kullum kawai so ake sai kun samu nasara akan kowacce kungiya” in ji Depay
★★★Yaci gaba da cewa “Idan kukayi nasara akan babbar kungiyar baku da matsala idan kuma samu akan karamar kungiya ba labari bane tunda daman haka ake zargi amma idan karamar kungiya tasamu nasara akanku kunyi abin kunya”
★★★Tsohon kociyan Manchestere United, Jose Mourinho ne ya siyar da dan wasan zuwa kungiyar kwallon kafa ta Lyon sai dai da sharadin cewa idan kungiyar zata siyar dashi Manchester United zata fara nema.
★★★██████████████████████████████
██████████████████████
QUNGIYOYIN QWÃLLÕÑ KAFA DA SUKA TAFI WASAN SAMI FÏÑAL A KASAR ITALIYA*
★★★Milan, fiorentina, Lazio Atlanta sune kungiyoyin da zasu buga semi final na gasar Copa Italia bayan da Kungiyar kwallan kafa ta Atlanta tayi kasa kasa da Kungiyar kwallan kafa ta Juventus da ci 3 da nema.
★★★███████████████████████
ANA RÜFE KÃSUWÅR MUSAYAR YAN WASA NAHIYAR TURAI A RANAR ALHAMIS
*
*
Kungiyar kwallan kafa ta Shandong Lubeng dake kasar China ta kammala daukar Dan wasa Marouane Fellaine daga Kungiyar kwallan kafa ta Manchester united akan zunzurutun kudi har kimanin $10.5 inda Dan wasan ya rattaba kwantaragi harna tsawon shekara 3.5 masu zuwa.
████████
Kungiyar kwallan kafa ta Fulham ta kammala daukar Dan wasa Lazar daga Kungiyar kwallan kafa ta Liverpool dake England.
████████
Kungiyar kwallan kafa ta Galatasaray ta kammala daukar Dan wasa Mbaye Diagne daga Kungiyar kwallan kafa ta kasimpasa akan zunzurutun kudi $10
███████
Kungiyar kwallan kafa ta Wolverhampton dake England ta kammala daukar Dan wasa Jonny Castro daga Kungiyar kwallan kafa ta Athletico Madrid.
████████
karshe ta musayan yan wasa a turai
Kungiyar kwallan kafa ta Leicester city dake England ta kammala daukar Dan wasa Your I Tielemans daga Kungiyar kwallan kafa ta manaco dake France a matsayin aro zuwa karshen season dinnan.
██████
.Kungiyar kwallan kafa ta malaga ta kammala daukar Dan wasa Ivan ValejoWÃSÁÑ HAMAYYA RÊÅL MÃDRÏD ZATA KÃRA DA BÃRCELŌÑÃ A WÅSÅN DAF DA NA KÃRSHË SÀMÌ FÏÑAL*

.Kungiyar kwallan kafa ta malaga ta kammala daukar Dan wasa Ivan Valejo

0 comments:

Post a Comment