Yanda Zakayi Free Browsing Da Layinka Na GLO

Garabasa Ta Sauka Ga Masu Aiki Da Layin Glo.

Da Farko Ka Tabbata Kanada GLO  Simcard ,Sai Ka Sayi Credit Ta 100 Ko Kuma 200 Domin Sunfi Yi, Ka Tabbata Simcard Dinka Yana Kan Tsarin Jumbo Tariff Plan Ne, Idan Kuma Ba a Tsarin Kakeba Sai Ka Danna *224# Domin Komawa Tsarin Jumbo Tariff Plan.

Bayan Ka Koma Tsarin Jumbo Tariff Plan Sai Kayi Subscription Na #100 Daga Nan Sai Ka Fara Browsing Amman Da Sauran Charting Irin Na  Social Network Kamarsu Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram Da Sauransu ,Abinda Kawai Bazakayi Da Data Dinka Ba Shine Downloading Har Zuwa Lokacinda Zaka Cinye Data Din, Idan Ka Tabbatarda Ka Cinye Data Dinka Sai Kayi Kokari Ka Danna *127*0#. Kai Tsaye Zasu Turomaka Sako Cewa, You Are Browsing On Flexy Pay.

Dazarar Ka Samu Sakon To Kada Ka Kulle Data Dinka Ka Bude Firefox,Chrome Ko Kuma Duk Wata Browser Da Kake Amfani Da Ita, Komai Zai Bude Lafiya Qlau Daga Nan Kuma Idan Kana Bukatar Downloading Shima Zaka Iya Yi Ba Tare Da Wata Matsala Ba, Idan Kuma Akayi Rashin Nasara Simcard Dinka Baiyi Ba, Sai Ka Cire Simcard Dinka Daga Cikin Wayar Ka Ajiyeshi Zuwa Kmar 2 to 3hours Sai Ka Sake Mayarda Shi Cikin Wayar Taka Ina Mai Tabbatar Maka Zaiyi Da Izinin ALLAH.

Idan Kuma Kana Amfani Da Tsarin Glo Yakata Kayi Kokari Ka Saka Credit Na #500 Zasu Baka Kyautar 1.5GB Sannan Zasu Baka Bonus #1750 Zaka Iya Kiran All Network Da Bonus Din.

ALLAH YASA A DACE

0 comments:

Post a Comment